Babban Birnin Tarayya, Abuja – Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta ayyana ‘yan bindiga a matsayin ‘yan ta’adda, Daily Trust ta ruwaito. Mai shari’a Taiwo Taiwo ya ayyana ayyukan tawagar ‘yan Bindiga da ‘yan ta’adda a matsayin zunzurutun ta’addanci a bisa wani kudiri da gwamnatin tarayya ta shigar […]

Daga Rumbun Ilimi Gabatarwa Fassara ita ce juya ko sauya wata magana daga wani harshe zuwa wani. Wannan magana tana iya zama baka da baka, rubutacciya, daga baka zuwa rubutu, ko kuma daga rubutu zuwa maganar baka. Misali, idan na faɗi magana da Hausa, kamar in ce, “Ado mutumin kirki […]